Imam Kazim (AS)

IQNA

IQNA - Daya daga cikin abubuwan da ba a taba mantawa da su na kur'ani a duniyar Musulunci ba, shi ne karatun tarihi na Abdul Basit Muhammad Abdul Samad a hubbaren Imam Kazim (AS) a shekara ta 1956.
Lambar Labari: 3494283    Ranar Watsawa : 2025/12/02

IQNA - Imam Riza (AS) ya rayu ne a lokacin da aka yi fitintinu da yawa kuma Imamancinsa ya fuskanci jarrabawa masu hadari daga sahabban mahaifinsa Imam Kazim (AS), kuma da yawa daga cikinsu ba su yarda da Imamancin Imam Ridha (AS) ba.
Lambar Labari: 3493223    Ranar Watsawa : 2025/05/09

IQNA - A ci gaba da zagayowar ranar shahadar Imam Musa Kazim (AS) majalisin ilimin kur'ani mai alaka da Astan Abbasi a kan hanyar masu ziyarar Imam Kazim.
Lambar Labari: 3490580    Ranar Watsawa : 2024/02/02

Ahlul Baiti; Hasken shiriya / 4
Tehran (IQNA) Halayen addini da kyawawan halaye da kiyayya da daukakar Imam Musa Kazem (a.s) ya kamata su kasance a sahun gaba a rayuwar mutane a cikin al'umma.
Lambar Labari: 3490374    Ranar Watsawa : 2023/12/27

Tehran (IQNA) Masallacin Bibi Heybat a birnin Baku fadar mulkin kasar Azerbaijan
Lambar Labari: 3486696    Ranar Watsawa : 2021/12/17

Tehran (IQNA) shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya ziyarci hubbaren Imam Musa Kazem (AS) da ke yankin Kazimiyya a birnin Bagadaza na Iraki.
Lambar Labari: 3486250    Ranar Watsawa : 2021/08/29